Ina masu magana a kafafen yada watau sojojin baka, yantakara masu son tallata kawunansu, shugabani da jagororin dake Jan taragon jirgin al’amuran siyasar kano kai hadda ma sauran ma’abota sauraron shirin siyasa domin sanin abubuwan dake furuwa a dandali siyasar baki daya.
Ku kasance da Shafiu Abdullahi Panshekara cikin shirin Turbar Dimokuradiyya a kan mita 103.3 zangon FM Liberty radio tashar yanci dake daura da Marhaba Sinima unguwar Farm centre
Shirin na Turbar Dimkuradiyya ya zuwar mu Ku masu sauraro da misalin karfe 10: 00 zuwa 10:30 na Dare sannan a maimaita da misalin 7:00 na safiya kowacce rana
Ga masu sha’awar kulla alaka, ko shiga su baje kolin siyasa cikin shirin Turbar Dimokuradiyya kawai Shafiu Panshekara kan wannan lamba 07038023251 ko 08138444638