Daga Halima Musa Abubakar
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwanin na kurar Shugaban kasa a Jam’iyyar PDP.
Zaben Wanda aka gudanar da shi a Abuja tun a Wannan rana ta Asabar 28 ga watan mayu .
Atiku Abubakar ya doke abokan karawarsa da kuri’u 371 Yayin da Gwamnan Rivers Nyesom Wike ya Zo na biyu a zaben.
Sauran Yan takarar sun sami kuri’u kamar haka :
Nyesom Wike- 237
Diana Oliver -1 vote
Sam Ohuabunwa 1 vote
Pius Anyim -14 votes
Udom Emmanuel- 38 votes
Bala Mohammed- 20 votes
Diana Oliver -1 vote
Sam Ohuabunwa 1 vote
Pius Anyim -14 votes
Udom Emmanuel- 38 votes
Bala Mohammed- 20 votes
Idan ba’a mantaba Atiku Abubakar shi ne Wanda ya yiwa jam’iyyar PDP takarar Shugaban kasa a Shekarar 2019, ga shi yanzu ma ya sake samun tikitin takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar.