Yan Boko Haram 40 Sojoji Suka Kashe a Maiduguri

Date:

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe mayaƙan Boko Haram a kalla 40 bayan da suka sa abun fashewa a wani taron ƴan ƙungiyar a kauyen Dawuri a ƙaramar hukumar Konduga a jihar Borno.

Wata majiyar rundunar ta ce an kai harin ne bayan da ta samu bayan sirri kan cewa Boko Haram na shirin kai hari a Miaduguri babban birnin jihar.

Shugaba Muhammadu Buhari na fuskantar matsin lamba a lokacin da ƙasar ke fuskantar ƙaruwar matsalar tsaro a faɗin ƙasar.

Jami’an tsaron Najeriya na ƙoƙarin shawo kan matsalolin ayyukan masu iƙirarin jihadi da ,masu garkuwa da mutane don kuɗin fansa da ɓarayin daji da ƴan aware.

107 COMMENTS

  1. Абсолютний чемпіон світу не вірить в перемогу Усика над Джошуа Усик Джошуа дивитися онлайн Новые видео Усик Джошуа на сайте Zvidos.ru. Смотрите бесплатно ????ВЗВЕШИВАНИЕ !?АЛЕКСАНДР УСИК ЭНТОНИ ДЖОШУА. ЖДЁМ БОЙ. БОЛЕЕМ ЗА САНЮ, Взвешивание УСИК vs ДЖОШУА! РЕКОРДНЫЙ ВЕС, Джошуа – Усик Прогноз на бой от экс

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...