Sallar Idi: Ku Aiwatar da Dabi’un da kuka koya a Ramadan – Hon. Doguwa

Date:

Daga Abubakar Nabil

Shugaban Masu rinjaye na Maka Wakilai ta Kasa Hon. Alhasan Ado Doguwa ya bukaci al’ummar musulmi Jihar Kano Dana Kasa baki daya dasu cigaba da nuna kyakykyawan Halayen da Suka koya a Watan Ramadan.

Hon. Alhasan Ado Doguwa ya bayyana hakan ne Cikin sakonsa na Barka da Sallah Wanda Babban Mataimaki na musamman ga Shugaban Majalisar Wakilai Auwal Ali Sufi Utai ya Sanyawa hannun Kuma ya aikowa Kadaura24.

Hon. Doguwa yace kamata yayi al’umma su cigaba da bayyana kyakkyawa halayen irin na fiyyaen halitta Annabi S A W wadanda Malamai Suka koyar yayi Ibadar Azumi Ramadana.

Yace Yana amfani da Wannan Dama wajen yiwa Shugaban Kasa Muhd Buhari da Gwamnan Kano Dr Abdullah Umar Ganduje da Shugaban Majalisar Wakilai Femi Bjabiamila da Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan da Mai Martaba Rano da da Sauran Sarakunan Jihar Nan Murnar Barka da Sallah.

Ina yiwa Shugabanin jam’iyyar APC na jihar Kano da Al’ummar Kananan Hukumomin Doguwa da Tudun Wada dama al’ummar jihar Kano fatan anyi Sallah lafiya.

Kadaura24 ta rawaito Dan Majalisar na Tudun Wada da Doguwa Hon. Alhasan Ado Doguwa yayi fatan Allah ya karbi addu’oin da al’ummar musulmi sukai a Watan Ramadan , Sannan yayi fatan Allah ya baiwa Kasar nan Zaman lafiya Mai dorewa.

763 COMMENTS

  1. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 просмотр Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 онлайн Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  3. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 2021 Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  4. Гонорари за бій Джошуа – Усик. Видання SportingFree пише, що Джошуа за бій гарантовано отримає $10 млн. Дохід Усика складе щонайменше $3 млн, а за успішних продажів PPV (Pay-per-view – у перекладі з англ AnthonyJoshua Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик

  5. Джошуа — Усик: букмекери назвали фаворита бою. Букмекери активно приймають ставки на бій у надважкій вазі між українцем Олександром Усиком та британцем Ентоні Джошуа, який відбудеться 25 Усик Джошуа дивитися онлайн Транслятор поединка Усика и Джошуа опубликовал промо-ролик

  6. Усик Джошуа 25 вересня – прогноз букмекерів і де дивитися Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса Джошуа – Усик. Прогнозы и ставки букмекеров Энтони Джошуа (24-1, 22 КО) — фаворит букмекеров перед боем с Александром Усиком (18-0, 13 КО) за три чемпионских пояса в супертяжелом весе.

  7. Больше картинок Усик – Джошуа: онлайн-трансляція чемпіонського бою Энтони Джошуа и Александр Усик прошли процедуру взвешивания перед боем, который состоится 25 сентября. Прямой эфир на телеканале Рен-ТВ. Вес: Александр Усик — 100,2 кг; Энтони Джошуа — 108,9 кг ПРЯМАЯ ССЫЛКА НА ВИДЕО В этом

  8. Porn, Uncontrolled Porn Videos, Porno Combination Tube & XXX Pornography. Transferable Porn Movies – Disenthral Iphone Joining, Android XXX. Unconstrained Porn Movies, Shagging Moving epitome, XXX Porno Videos & Matured Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...