Daga Rukayya Abdullahi Maida
Kungiyar Ma’aikatan kana nan hukumomi ta kasa reshen karamar hukumar warawa ta rantsar da sababbin Shugaban ni.
Ta ke jawabi,, Shugaban Mata ta Kungiyar daga jahar nan,kwmarad Hassana Amani Mai zare an gudunar da zaben bisa masalaha da goyon bayan ya’yan Kungiyar.
Kwmarad Hassana Amani Mai zare ta nuna gamsuwar da farin ciki kan yadda aka Sami kyakkywan fahinta a Wannan zabe masalaha.
Sababbin shugabanin Mansir Murta a matsayin shugaba ,Sani Shehu Mataimaki, Allali Abdullahi sakatare,Ahmed Sa’idu , ma’aji ,Haruna Adamu Ganakakun Dattijon Kungiya.
Sauran Ibrahim Mua’azzam Abdullahi matashin Kungiya ,Falalu Tijjani Maibinciken kudi, da Kuma Zuwaira Abdullahi shugabar Mata.
Jami’in yada labarai na Karamar Hukumar warawa Salisu kassim yakasai ya rawaito Ansa jawabin shugaban karamar hukumar Alhaji Yusuf Abdullahi Danlasan Wanda Mataimakin sa ya wakilta Alhaji Ibrahim A saidu yaja hankalin sababbin shugabanin da su zauna da human su lafiya da Kuma kawo cigaba mai dorewa.
Daya ke jawabin sa sabon Shugaban Kungiyar , Kwamarad Mansir Murta ya dauki alkwari cigaba da tallafawa Ma’aikatan domin a Sami nasarar da aka Sanya a gaba cikin hanzari .