An Rantsar da Sabbin Shugabanin Kungiyar NULGE na K/H Warawa

Date:

Daga Rukayya Abdullahi Maida

Kungiyar Ma’aikatan kana nan hukumomi ta kasa reshen karamar hukumar warawa ta rantsar da sababbin Shugaban ni.

Ta ke jawabi,, Shugaban Mata ta Kungiyar daga jahar nan,kwmarad Hassana Amani Mai zare an gudunar da zaben bisa masalaha da goyon bayan ya’yan Kungiyar.

Kwmarad Hassana Amani Mai zare ta nuna gamsuwar da farin ciki kan yadda aka Sami kyakkywan fahinta a Wannan zabe masalaha.

Sababbin shugabanin Mansir Murta a matsayin shugaba ,Sani Shehu Mataimaki, Allali Abdullahi sakatare,Ahmed Sa’idu , ma’aji ,Haruna Adamu Ganakakun Dattijon Kungiya.

Sauran Ibrahim Mua’azzam Abdullahi matashin Kungiya ,Falalu Tijjani Maibinciken kudi, da Kuma Zuwaira Abdullahi shugabar Mata.

Jami’in yada labarai na Karamar Hukumar warawa  Salisu kassim yakasai ya rawaito Ansa jawabin shugaban karamar hukumar Alhaji Yusuf Abdullahi Danlasan Wanda Mataimakin sa ya wakilta Alhaji Ibrahim A saidu yaja hankalin sababbin shugabanin da su zauna da human su lafiya da Kuma kawo cigaba mai dorewa.

Daya ke jawabin sa sabon Shugaban Kungiyar , Kwamarad Mansir Murta ya dauki alkwari cigaba da tallafawa Ma’aikatan domin a Sami nasarar da aka Sanya a gaba cikin hanzari .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kwamitin PTA na Kano ya dauki matakan hana ragewa dalibai hanya bayan taso su daga makaranta

DAGA ABDULHAMID ISAH Shugaban Kwamitin Iyayen yara da Malamai na...

Fada daba: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa Ga Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf – Daga Zainab Nasir Ahmad

Daga Zainab Nasir Ahmad Mai Girma Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Abba...

RATTAWU ta Kano ta taya Abbas Ibrahim Murnar sabon mukamin da NUJ ta ba shi

Kungiyar ma'aikatan Radio da Talabijin ta kasa reshen jihar...

NUJ ta kasa ta baiwa Abbas Ibrahim sabon mukami

Daga Aliyu Abdullahi Danbala   Kungiyar yan Jarida ta Nigeria ta...