Shugaban jam’iyyar APC na mazabar baburi dake T/Wada ya Rasu

Date:

Allah ya yiwa Shugaban Jamiyyar APC na mazabar baburi da ke Karamar Hukumar Tudun wada Alhaji Garba Liman Rasuwa mai kimanin Shekaru  42.

Alh. Garba ya Rasu ya bar Matan aure da ‘ya’yan maza da mata, Kuma tuni aka yi jana’izzarsa Kamar yadda addinin Musulci yayi tanadi.

 Sanarwa Daga Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa. Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar wakilai ta kasa Kuma ( SARDAUNAN RANO).

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...