Iftila’i: Wani Gini ya Fado Kan Magina 12 a Kano

Date:

Daga Umar Nasir Bello

 

Rahotanni da muka Samu yanzun nan sun tabbatar mana da cewa wani gini mai hawa biyu ya Fado , inda ya danne magina 12 da ake gudanar da aiki a wajen.

Kadaura24 ta rawaito cewa wani ganau ya shaida mana cewa Gina ya afka kan magina ne a lokacin da suke tsaka da aikin ginin a safiyar yau juma’a.

An janye ƴan sandan da ke samar da tsaro ga hukumar da Muhuyi ke jagoranta

Gina dake unguwar kuntau tsohuwar Airport a karamar hukumar gwale, ana zargin mallaki ne ga wani tsohon shugaban hukumar hukumar binnin kano .

Sanarwa ta Musamman Daga Hukumar Samar da Ruwan sha ta Jihar Kano

Ganau din wanda ya bukaci kadaura24 ta sakaye sunansa, yace jami’an hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Kano sun yi nasara fito da mutane biyu cikin 12 a cikin mawuyacin hali, kuma tuni an wuce da su asibiti domin ceto rayuwar su.

Mun yi ta kokari domin jin ta bakin jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Kano kan lamarin amma bai daga waya ba .

Karin bayani na nan tafe

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

An Dauke Shaikh Abduljabbar Daga Gidan Yari na Kurmawa Zuwa Wani Wuri – Yan uwansaba

Wani labari da ke yawo a kafafen sada zumunta...

Majalisu na neman sauya lokacin zabuka a Nigeria

Majalisar Dokoki Ta Ƙasa Ta Gabatar Da Kudirin Sauya...

Kungiyar Lauyoyi yan asalin jihar Kano sun mika korafi ga kasashen Amuruka Ingila da UN kan zargin kisan a Tudun Wada

Kungiyar Lauyoyin Yan Asalin Jihar Kano (National Forum of...

Da dumi-dumi: ASUU ta sanar da ranar da zata fara yajin aiki

Shugabancin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta umurci...