Fursunoni sama da 100 sun gudu daga gidan yarin Suleja

Date:

 

Aƙalla fursunoni 118 ne suka tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Naija mai maƙwabtaka da birnin Abuja, sakamakon ruwan sama mai kama da bakin ƙwarya da ya ruguza wani ɓangaren ginin gidan ranar Laraba.

Mai magana da yawun hukumar gyaran hali ta birnin Tarayya, Adamu Duza, a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis ya ce “sakamakon ruwa kamar da baƙin ƙwarya da ya kwashe awa 24 yana zuba ya lalata wasu sassan gidan yarin inda fursunoni 118 suka tsere.”

Sanarwa ta Musamman Daga Hukumar Samar da Ruwan sha ta Jihar Kano

To sai dai wani jami’in gidan yarin da BBC ta tattauna da shi ya ce kawo yanzu an samu damar kama fursunonin 10 daga cikin 118 ɗin da suka tsere, inda kuma suke ci gaba da baza komar neman mutum 108.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Sarki Sanusi ya hori musulmi su hada kai don cigaban addinin musulunci

    Sarkin Kano na 16 Malam Muhammadu Sunusi na biyu,...

Hon. Mustapha Buhari Bakwana ya aikewa yan APC da al’ummar Kano Sakon Barka da Sallah

Daga Zakaria Adam Jigirya   Ni honorabul mustapha Hamza buhari bakwana...

Sallar Idi: Sarki Aminu Ado Bayero ya Aikawa Gwamnatin Kano Sako

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu...

Malam Ibrahim Khalil ya ba da fatawa kan Sallar Juma’a a ranar Idi

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Shugaban majalisar Malamai ta Arewacin Najeriya,...