Inganta Aiki: Majalisar Dokokin Jihar Kano Ta Fara Raba Kayan Aiki

Date:

Daga isah Ahmad Getso

 

A kokarin ganin an kara inganta ayyukan majalisar dokokin jihar Kano, musamman ayyukan sanya idanu na ‘yan majalisa a hukumomin gwamnati, Shugaban Majalisar Jibril Ismail Falgore, ya bayar da umarnin samar da isassun kayayyakin aiki ga sakatarori kwamitoci 34 na Majalisar don cigaba da gudanar da ayyukan yan kwamitocin Majalisar yadda ya da ce.

A yayin da yake mikawa wasu daga cikin sakatarorin ‘yan kwamittin na Majalisar dokokin jihar Kano, Shugaban Majalisar jibrin Ismail Falgore, yace an yi hakan ne domin kara inganta ayyukan majalisar da sauran hukumomin gwamnatin jihar kano.

Sauyin Yanayi: Masu Sana’ar Kankara a Kano Sun Koka

Da yake Karin haske Shugaban ma’aikatan hukumar gudanar Majalisar Alhaji Bashir Diso cewa yayi daga cikin kayayyakin da aka baiwa ‘yan kwamitocin sun hada da naurori masu kwakwalwa wato laptops da sauran kayan aiki gami da samar da horo musamman kan harkokin gudanarwar aiki.

Kazalika Alhaji Bashir Diso Ya Kuma bukaci ma’aikatan dasu kara jan damara wajen inganta ayyukan su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin gida: Jam’iyyar APC ta Fara Tuhumar Kakakinta na Kano Ahmad S Aruwa

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Jam'iyyar APC ta Mazabar Daurawa a...

Iftila’i: An Sami Ambaliyar Ruwa a garin Maiguduri

Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno...

Shugabanni ku rika gudanar da aiyukan da za su rage talauci a cikin al’umma – SKY

Daga Kamal Yakubu Ali   Fitaccen dan kasuwa a Kano Alhaji...

Muna da yakinin APC za ta lashe zabuka a Kano da Arewa don Tinubu ya yi tazarci a 2027 – Alfindiki

Jigo a jam’iyyar APCn Kano, Comrade Faizu Alfindiki, ya...