Jarumar Hadiza Gabon Ta Yi Martani ga Masu Magana Kan Ramarta

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Jarumar masana’antar kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon ta bukaci masu magana akan ramar da tayi a kafafen Sada Zumunta da su mai da hankali akan abun da ya dami Arewacin Nigeria da Kasa baki daya.

” Me yasa yan Arewa bama mai da hankali kan matsalolin da suka dame mu ne”.

Hadiza Gabon ta bayyana hakan ne a sahihin shafinsa na Facebook.

Komai Girmanka Indai ka Shigo APC a Karkashina Zaka Zauna – Ganduje

“Ku mai da hankali kan matsalolin mu mana”. A cewar Gabon

Sabon Hotun Jaruma Hadiza Gabon

A shafin nata Hadiza Gabon ta goyi bayan duk mutanen da suka kalubanci masu ganin baiken ramar ta ta, mai makon mai da hankali kan matsalolin tsaro da talauci da tsadar abinchi da suke addabar al’ummar Nigeria.

Tsohon Hotun Jaruma Hadiza Gabon

A yan makwannin nan an ga hotunan yadda Jarumar ta rame sabanin yadda aka santa da gibarta. wasu suna ta hasashen cewa maganin rage kina jarumar ta sha, don rage kibarta.

Sai dai mutane da yawa suna ganin kamata yayi masu surutu akan batun su mai da hankali wajen yin kiraye-kirayen a magance matsalolin da suka addabi arewa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yan sanda a Kano sun lashi takobin samar da ingantaccen tsaro a ranar Takutaha

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori,...

Gwamnatin Kano Ta Ayyana Ranar Hutun Mauludi

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gobe Juma’a, 12 ga...

INEC ta yi Allah-wadai da masu yakin neman zabe tun kafin lokaci ya yi

Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta yi Allah wadai...

Yin rijistar katin Zabe zata taimaki addinin musulunci da musulmai – Mal Usman Mai Dubun Isa

Shahararren mai yabon Manzon Allah (S A W) Malam...