Mu Yan Kannywood ba mu da tarbiyyar da zamu koyawa Wasu – Alhassan kwalli

Date:

Daga Abdulrasheed B Imam

Shahararren Jarumin nan Kuma Shugaban Jarumai a masana’antar Shirya fina-fina ta Kannywood Alhassan kwalli ( Bakin wake) ya tabbatarwa Duniya cewa jaruman Kannywood basu da Tarbiyyar da zasu koyawa al’umma.

Alhassan kwalli ya bayyana hakan ne yayin Wata ganawa da sukai da wakilin Kadaura24.

Jarumin yace maganar gaskiya Mutane su daina yi musu kallon Suna koyarwar da Tarbiyya ne yace Suma Bukatar Tarbiyyar suke.

” Duk Dan fim din da yace Wai Yana koyar da tarbiyya ne, abun sai ya bani dariya ya mu da al’umma Suka tabbatar Bamu da tarbiyya kuma kazo kace Wai kana bada tarbiyya wanna yaudarar Kai ne kawai” inji Alhassan kwalli

Yace shi a ra’ayinsa sana’ar yace ba koya tarbiyya ba Kuma yace yayi ittifakin Zai iya yin dai-dai kuma Zai iya iyin kuskure a sana’ar sa, don Haka ya shawarci Jama’a su daina yi musu kallon Masu koyar da tarbiyya.

Sai dai Shugaban Jaruman Kannywood din ya kalubalanci Masu Yi musu kallon Matasa tarbiyya da cewa Yanzu kowa ya sauka Daga irin tarbiyya magabata don Haka yake ganin Bai dace a Rika kallon Yan fim da suke kwaikwayon Rayuwar al’umma a Matsayin Matasa tarbiyya ba.

119 COMMENTS

  1. He Makes Money Online WITHOUT Traffic!

    Most people believe that you need traffic to profit online…
    And for the most part, they’re right!
    Fact is.. 99.99% of methods require you to have traffic.
    And that in itself is the problem..
    Because frankly, getting traffic is a pain in the rear!
    Don’t you agree?
    That’s why I was excited when a good friend told me that he was profiting, but with ZERO traffic.
    I didn’t believe him at first…
    But after he showed me the proof, it’s certainly the real deal!
    I’m curious what your thoughts are.
    Click here to take a look >> https://bit.ly/3mOAfVp
    Please view it before it’s taken down.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...