‘Yan sanda sun bada belin Muhuyi bayan kwashe sa’o’i a hannunsu

Date:

Daga Surayya Abdullahi

Rundunar ‘yan sanda a Kano ta bayar da belin tsohon shugaban Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa na ta jihar Kano PCACC, Muhuyi Magaji Rimin gado.

Muhuyi Rimingado ya kwashe awanni a hannun jami’an ‘yan sanda a sashen shari’a na rundunar‘ yan sanda ta Kano bisa zargin yin gabatar da Rahoton likitoci na bogi ga majalisar dokokin jihar ta Kano .

Majalisar dokokin jihar Kano ta kai karar Muhuyi wajen ‘yan sanda kan zargin da ake yi Masa bayan da Asibitin Kasa ya barranta kansa da Rahoton Wanda yace su Suka bashi.

Yayin da Muhuyi ya girmama gayyatar ‘yan sanda, Majalisar Dokokin Jiha ta zartar da wani kudiri da ke ba da shawarar a kore shi duk da umarnin kotu da ya hana su daukar matakin na gaba akan sa.

321 COMMENTS

  1. Український важковаговик Олександр Усик (18-0-0, 13 ko) зустрінеться в чемпіонському поєдинку за титули wbo, ibo, ibf із британцем Ентоні Джошуа (24-1-0, 22 КО). Усик Джошуа дивитися онлайн Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...