Daga Sani Idris Maiwaya
Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nade-naden masu taimaka masa har guda 14.
Hakan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamna kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.
Sabbin hadin man sune
A) Senior Special Assistants (SSAs).
1. Dr. Sani Danjuma, SSA Administration I
2. Bello Nuhu Bello, SSA Administration II
3. Najeeb Bashir Nasidi, SSA Domestic I
4. Dr. Abdurraman A. Kirare, SSA Domestic II
Gwamnatin Kano za ta rushe Masarautun Gaya, Rano, Bichi da Karaye da Kuma dawo da Sarki Sunusi
5. Safwan Garba, SSA Special Duties
6. Abdulkadir Balarabe Kankarofi, SSA Protocol I
7. Salisu Yahaya Hotoro, SSA Social Media
B) Special Assistants (SAs)
1. Salisu Muhammad Kosawa, SA Social Media
Da dumi-dumi: Tinubu ya nada masu bashi shawara guda 8
2. Zulaihat Yusuf Aji, SA Broadcast Media
3. Rasheedat Usman, SA Secretariat
C) Personal Assistants (PAs)
1. Ahmad Aminu Yusuf, PA Domestic
2. Ahmad Muhammad Gandu, PA Videography
3. Isa Muhammad Giginyu, PA Photography
4. Hassan Kabir, PA Social Media
Bayan taya su murna sanarwar ta ce nade-naden sun fara aiki nan take.