Batanci: Gwamnatin Kano ta ce Bata karbi tuban Abduljabar ba

Date:

Daga Nasiba Rabi’u Yusuf

Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano, Dr.Tahar Adam, (Baba Impossible) ya baiyana cewa gwamnatin jihar Kano Bata karbi tuban Abduljabbar ba.

A cewarsa sakon Muryar da Abduljabar ya fitar bata nuna cewar ya tuba ba, illa janyewar da yake cewa ya yi, Yace duk wanda aka samu da lefin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam to babu maganar tuba illa zartar da hukunci akansa.

Kwamishinann yace a yanzu haka suna kan rubuta rahoton da zasu aikewa ga gwamna Ganduje da shi domin daukar matakin da ya dace.

Daga nan yaja hankalin al’umma da su guji daukar doka a hannunsu domin gwamnati ba zata saurarawa duk wanda aka samu da yunkurin tada husuma ba.

89 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Na sauke nauyin da Tinubu ya ɗora min – Gwamnan riko na jihar Rivers

Vice-Admiral Ibok-Ete Ibas (Mai ritaya), wanda shi ne gwamnan...

Cin Gashin Kan Kananan Hukumomi: Kawu Sumaila ya jinjinawa Gwamnan Kano

Sanatan da ke wakiltar Kano ta Kudu a Majalisar...

Gwamna Yusuf Ya Shirya Baiwa Kananan Hukumomin Kano Cikakken ‘Yan cin Kai

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince...

Majalisar Zartarwa ta jihar Kano ta Amince da kashe Naira Biliyan 18 don aiwatar da wasu aiyuka

  Majalisar zartarwar jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir...