Jami’an ‘yan sanda sun tarwatsa ƴan fashin daji a Zamfara

Date:

Daga Rahama Umar Kwaru

 

Rundunar ƴan sanda ta kasa reshen jihar Zamfara ta ce jami’anta sun tarwatsa wani yunƙurin da ƴan bindiga sukai na kai hari a wani ƙauye da ke yankin ƙaramar hukumar Tsafe.

 

Rahotanni sun tabbatar da cewa jami’an yan sandan sun samu nasarar hallaka ƴan bindigan guda biyu.

 

Ƙasar Ingila za ta dakatar da daukar ma’aikatan kiwon lafiya daga Najeriya

Sanarwar da mai magana da yawun rundunar a jihar, Mohammed Shehu ya fitar, ta ce lamarin ya faru ne ranar Lahadi, inda aka yi artabu tsakanin jami’an ƴan sandan da kuma maharan.

 

Rarara ya bayyana dalilan da suka sa yan sandan dake gadin sa su kai harbi

Sanarwar ta ce baya ga waɗanda aka kashe, wasu maharan sun tsere da munanan raunuka a jikin su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano za ta fara jiyo ra’ayoyin al’umma kafin gudanar da duk wani aiki a jihar – Bilkisu Indabo

Daga Samira Hassan   Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin nan...

Kwankwaso ya gana da Tinubu a fadar shugaban kasa

Daga Nasiba Rabi'u Yusuf   Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso,...

Neman Ilimin addini dana boko da sana’a ba kishiyoyin juna ba ne – Dr. Aminu Sagagi ga matasan Zango

Daga Rahama Umar Kwaru   Wani Malamin addinin musulunci a kano...