Abduljabbar: Alkalin Mukabalar ya bayyana Sakamakon Karshe

Date:

Alkalin muƙabalar a tsakanin Malam Abduljabbar da malaman Kano ya ce Abduljabbar ya kasa amsa dukkanin tambayoyin aka yi masa.

Alƙalin muƙabalar Farfesa Salisu Shehu shugaban cibiyar addinin Islama da tattaunawa tsakanin addininai ta Jami’ar Bayero ya ce “bisa muƙabalar da aka yi Abduljabbar ya cakuɗa bayanasa, kuma wasunsu ba a kan doron ilimin hadisi yake gina su ba.”

“Na yanke hukunci Malam Abduljabbar bai bayar da amsoshin tambayoyin da waɗannan malamai suka yi masa ba,” in ji alƙalin muhawarar.

Ya ƙara da cewa babu wata tambaya ɗaya da Abduljabbar ya tunkare ta ya bayar da amsarta.

Kuma ba ya tsayawa kan tambayoyin da aka gabatar masa.

Alƙalin muhawarar ya ce yanzu ya rage ga gwamnati ta yi nazari kan matakin da za ta ɗauka bisa muƙabalar da aka gudanar

147 COMMENTS

  1. Усик обратился к оценившему его силу Джошуа: Бокс и ММА Anthony Joshua vs Oleksandr Usyk Українець Олександр Усик (18-0, 13 КО) зможе нокаутувати британського чемпіона Ентоні Джошуа (24-1,22 КО). При цьому для нашого співвітчизника не стане проблемою перевагу суперника в габаритах

  2. Поединок Усик – Джошуа пройдет 25 сентября в Лондоне. Бедное детство, футбол, ОИ-2012, Али, лагерь Кличко. У Джошуа и Усика много общего Усик Джошуа смотреть онлайн Усик – Джошуа: 7 вещей, которые объединяют боксеров. Непростое детство закалило спортсменов, которые обеспечили безбедную жизнь своим матерям

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rikicin Masarautar Kano: Kotu ta Sake Sabon Hukunci

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun...

Gidauniyar Aliko Dangote za ta rabawa ‘yan Najeriya miliyan daya shinkafa

Daga Khadija Abdullahi Aliyu   Gidauniyar Aliko Dangote ta raba buhunan...

Rufe Makarantu da azumi: Ministan Ilimi ba ta da ilimin harkokin mulki – Jafar Sani Bello

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano...

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...