Amnesty ta Magantu Kan Kisan Masu Zanga-Zanga a Kano

Date:

 

Ƙungiyar kare hakkin Bil’adama ta Amnesty International ta yi kira ga Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya gaggauta kafa kwamitin bincike domin bincikar kisan da aka yiwa masu zanga-zanga a yankin Kurna da Kofar Nasarawa.

Talla
Talla

A wata sanarwa da ta aikawa jaridar Daily Nigerian, Amnesty International ta ce “dole ne a binciki yadda jami’an tsaro suka gudanar da ayyukansu da ayyukan ɓata gari da aka yo haya suka lalata dukiyoyi.

Mun bai wa jihohi fiye da naira biliyan 570 don tallafa wa talakawa- Tinubu

” Kwamitin binciken dole ne ya yi aikinsa a bayyane kuma a samar masa da dukkan abinda yake bukata wajen gudanar da aikin nasa. Hakan ya hada da kudaden gudanar da aiki da samar da kwararru wajen bincike da masana shari’a.”

Ƙungiyar ta kara da cewa gaza yin binciken kan abinda jami’an tsaro da bata gari suka yi zai haifar da koma baya wajen bin doka da oda a jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta sanar da ranar rufe makarantu a jihar

Daga Rahama Umar Kwaru   Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da...

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...