Da dumi-dumi: Ganduje ya Gayyaci Kwankwaso, Gwamna Abba da Shekarau zuwa Jam’iyyar APC

Date:

Daga Rahama Umar Kwaru

 

A karshe shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gayyaci tsohon ubangidansa kuma dan takarar shugaban kasa zuwa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) domin dawo da martabar jam’iyya mai mulki.

Gwamna Ganduje ya mika irin wannan zumunci ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da tsohon Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau zuwa APC.

Hakikanin Yadda Siyasar Kano Zata Kasance a 2027 – Daga Bashir Hayatu Gentile

Ganduje wanda ya yi wannan roko a ranar Alhamis din da ta gabata a karshen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a Kano ya bayyana cewa jam’iyya mai mulki a shirye take ta dawo da daukacin ‘ya’yan jam’iyyar adawa APC.

Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito wannan taron an yi shi ne domin cika Umarnin shugaban kasa Bola Tinubu na kokarin sulhunta Kwankwaso da Ganduje domin su yi tafiya daya cikin jam’iyyar APC.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yan sanda a Kano sun lashi takobin samar da ingantaccen tsaro a ranar Takutaha

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori,...

Gwamnatin Kano Ta Ayyana Ranar Hutun Mauludi

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gobe Juma’a, 12 ga...

INEC ta yi Allah-wadai da masu yakin neman zabe tun kafin lokaci ya yi

Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta yi Allah wadai...