Daga Abdullahi Shu’aibu Hayewa
Alhaji Aliko Ɗangote ya sake dawo WA kan matsayinsa na wanda yafi kowa kuɗi a nahiyar African.
Kamar yadda jaridar Forbes ta bayyana a ranar 9 ga watan Janairun 2024, Aliko Dangote yana da tarin dukiyar da ta kai dala biliyan 10.4.
Kisan Masu Maulidi: Gwamnati ba da gaske take ba wajen yiwa musulmi adalci – Falakin Shinkafi
Johann Rupert, wanda ya sha gaban Dangote a makon jiya kuma ya koma matsayi na biyu, inda dukiyarsa a yanzu ta koma dala biliyan 10.1.
Fadowar Aliko Ɗangote zuwa na biyu ya janyo cheche-ku-ce musamman a Nigeria.