Shirin Dadin-Kowa ya sa samari son yin wuf da ni – Fati Harka

Date:

Daga Hafsat Lawan Sheka

 

Fitacciyar jarumar nan ta cikin shirin Dadin_Kowa mai dogon zango Amina Adam Jos da aka fi sani da Fati Harka ta ce rawar da take takawa a cikin shirin Dadin_Kowa ta soyayya da kananan yara ta sanya a zahiri samari masu kananan shekaru na tunkararta da zance cewa suna son yin soyayyar gaske da ita.

Ga masu kallon fim din dadin kowa na tashar talabijin ta Arewa24 sun San Fati Harka ta yi kaurin suna wajen son yin soyayya da kananan yara , wanda hakan ke nuna cewa a Shirin tana da budurwar zuciya.

Talla

Fati Harka a cikin wata hira da BBC Hausa ta ce duk da cewa tana da samari hakan bai sanya ta wulakanta kananan yaran da ke zuwa wajenta su yi mata lafazin cewa suna son yi soyayya da ita a zahiri ba.

Kotu ta ɗaure mutumin da ya yi wa surukarsa ƙaryar aura mata Buhari

” A duk lokacin da yaro ya zo yace yana sona , saboda tunaninsu yadda nake a cikin fim haka nake a zahira, yasa nake yi musu uzuri shi yasa ban taba wulakanta wani a cikinsu ba, Amma da dabara na kan nuna musu ni ba matar Yara ba ce”.
Inij Amina Jos

Tace ita ma da kanya tana ganin halin da fati harka ta ke yi a cikin fim din dadin kowa bai dace ba, Inda tace da zata ga fatin da ta bada shawarar ta sauya hali.

Talla

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya rabawa sabbin kwamishinoni ma’aikatu

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir...

Kishin Kano da Kwankwasiyya ne yasa Nura Bakwankwashe ke tare da mu – Gwamna Abba Gida-gida

Daga Abdullahi Shu'aibu Hayewa   Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir...

Kungiyar Shugabannin masu rinjaye (Majority Leaders) ta Kano ta zabi Sabbin Shugabanninta

Daga Nura Adam Lajawa   Kungiya Shugabannin masu rinjaye (Majority Leaders)...

Da dumi-dumi: Kwamishina a Gwamnatin Kano ya ajiye aiki

Daga Maryam Muhammad Ibrahim   Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir...