Yanzu-Yanzu Gwamnan Kano Abba Kabir ya sake sabbin nade-naden mukamai

Date:

Daga Khadija Abdullahi Aliyu

 

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 10 a matsayin shugabannin hukumomin gwamnatin Kano don cigaba da inganta rayuwar al’ummar jihar kano.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.

Talla

Ga sunayen wadanda aka nada din da hukumomin da aka tura su:
:

1. Hon. Salisu A. Kabo, Director General, Youth Empowerment

2. Dr. Hamisu Sadi Ali, Director General, Debt Management Office

Majalisa ta gargaɗi Tinubu kan kashe kudade ba bisa ƙa’ida ba

3. Abduljabbar Mohammed Umar, Director General, KAN-INVEST

4. Yusuf Kabir Gaya, Executive Chairman, SUBEB

5. Mustapha Adamu Indabawa, Managing Director, Abubakar Rimi Television (ARTV)

6. Hamisu Dogon Nama, Managing Director, Kantin Kwari Market

7. Abdulkadir B. Hussain, Managing Director, Sabon Gari Market

8. Dr Kabiru Sani Magashi, Acting Managing Director, KASCO

9. Aminu Aminu Mai-Famfo, Deputy Managing Director, KASCO

10. Engr, Abubakar Sadiq J. Deputy Managing Director, Kano Line

Gwamnan ya bukaci wadanda aka nada din dasu yi amfani da kwarewar da suke da ita ciyar da ma’aikatun da aka tura su gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Sallah: Baffa Babba ya raba buhu 2,000 na Shinkafa ga Kungiyoyin Tinubu a Kano

Babban daraktan cibiyar kula da ingantuwar aiyuka ta kasa...

Babbar Sallah : Kansilan Lajawa ya raba Naira dubu 500 ga al’ummar mazabarsa

Daga Nura Adam   Kansilan mazabar Lajawa a karamar hukumar Wudil...

Da dumi-dumi: Kotu ta aike da Matashin dake shigar mata a Tiktok da film gidan gyari

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab'i...

Rabon Jakai: Faizu Alfindiki ya aikawa Sanusi Bature budaddiyar wasika

Zuwa ga: DG. Sunusi Bature Dawakin Tofa Daraktan Yada Labarai, Gwamnatin...