Da dumi-dumi: Yadda Sabon Minista ya yanke jiki ya fadi yayin tantance sha a majalisa

Date:

Dqga Aisha Aliyu Umar

 

Abbas Balarabe, wanda aka nada a matsayin minista daga jihar Kaduna, ya yanke jiki ya fadi a yayin tantancewar da majalisar dattawan Najeriya ke yi masa a ranar Laraba.

 

Mutumin da aka nada a matsayin minista ya fadi a zauren majalisar dattijai wanda ya haifar da firgici a tsakanin ‘yan majalisar.

Talla

Balarabe, wanda shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sunansa domin maye gurbin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya fadi ne jim kadan bayan gabatar da kansa a gaban sanatocin.

Yanzu-Yanzu Gwamnan Kano Abba Kabir ya sake sabbin nade-naden mukamai

A ranar Laraba ne majalisar dattawa ta fara tantance sabbin ministoci uku da aka nada.

Wadanda aka nada sune: Dr Jamila Ibrahim, Ayodele Olawande da Abbas Balarabe.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Sallah: Baffa Babba ya raba buhu 2,000 na Shinkafa ga Kungiyoyin Tinubu a Kano

Babban daraktan cibiyar kula da ingantuwar aiyuka ta kasa...

Babbar Sallah : Kansilan Lajawa ya raba Naira dubu 500 ga al’ummar mazabarsa

Daga Nura Adam   Kansilan mazabar Lajawa a karamar hukumar Wudil...

Da dumi-dumi: Kotu ta aike da Matashin dake shigar mata a Tiktok da film gidan gyari

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab'i...