Zafi ya kashe mutane 100 a wani yanki na ƙasar Indiya

Date:

Hukumomi a Arewacin India sun ce cikin kwanakin da suka wuce an samu mutuwar mutane sama da 100 saboda matsanancin zafi da ake fama da shi a yankin.

Likitoci sun ce waɗanda suka mutun yawancinsu suna da wasu cutukan da ke da munsu dama, amma matsanancin zafin shi ne babban abin da ya janyo mutuwar tasu.

Tsohon dan majalisar tarayya a kano ya rabawa manoma sama da 400 takin zamani

Yanayin zafin ya haura digiri 40 a ma’aunin salshiyos a wasu yankunan Uttar Pradesh da Bihar.

An kwantar da mutane sama da 400 a faɗin jihohin biyu sakamakon haka.

Tallah

Ana ta bai wa dattijan da ke fama da wasu cutukan na daban shawarar su yi zamansu a gida.

Zafin ya jano ƙarancin wuta lalacewar fankoki da na’urar sanyaya ɗakuna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Ba zaben 2027 ne a gaba na ba – Tinubu

    Fadar shugaban Najeriya ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu...

Rikicin Masarauta: Gwamnatin Kano ta Bayyana Matsayarta Kan Hukuncin Kotu

Daga Rukayya Abdullahi Maida   Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano kuma...

Da dumi-dumi: Gwamnan Kano ya tura tawaga mai karfi wajen Abba Ganduje

Daga Rahama Umar Kwaru   Babban Daraktan Hukumar Samar da Wutar...

Wata sabuwa: Sanata Barau Jibrin ya gana da Baffa Bichi da Muhd Diggol

Tsohon sakataren gwamnatin Jihar Kano Dakta Abdullahi Baffa Bichi...