Daga Maryam Abubakar Tukur
Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya sake Amincewa da Sabbin nada-naden mukamai .
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamnan Kano Bature Dawakin Tofa ya aikowa kadaura24.
Yanzu-Yanzu: Saudiyya ta bayyana ranar da za’a yi Arfa da Babbar Sallah
Wadanda aka nada sun haɗa da:
1. Arc. Ahmad A. Yusuf, Executive Secretary, Kano State History and Culture Bureau.
2. Engr. Ado Jibrin Kankarofi, Deputy Managing Director, Kano State Road Maintenance Agency(KARMA).

3. Hauwa Muhammad, Special Assistant, Women Affairs.
Sanarwar tace Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf wanda ake wa lakabi da Abba Gida-gida ya taya su murna tare da cewa nadin nasu ya fara aiki ne nan take..