Daga Rukayya Abdullahi Maida
Hukumar kula da aiyukan ‘Yan Sanda ta Kasa ta amince da nada Muhammad Hussaini Gumel a matsayin sabon kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano.
Hukumar ta kuma ce ta nada sabbin kwamishinonin ‘yan sanda a Birnin Tarayya Abuja, da Jihohin Kano ogun da Bayelsa da dai sauransu.
Allah ya yiwa tsohon Minista Musa Gwadabe Rasuwa
Hukumar ta kuma ce nada sabbin kwamishinonin ‘yan sanda a Birnin Tarayya Abuja, da Jihohin Kaduna da Zamfara da Sakkwato da Katsina da Bayelsa da Ogun da Delta da Ondo, da kuma Binuwai.
Idan za’a iya tunawa kadaura24 ta rawaito cewa, sabon kwamishinan shi ne ya jagoranci yan Sandan kano wajen sanya idanu tare da samar tsaro yayin zaɓen shekara ta 2023 da ya gabata.