Sallah: Ku taimakawa manoma da takin zamani don wadata Nigeria da abinchin – Sarkin Bichi ya fadawa Gwamnatoci

Date:

Daga Abubakar Lawan Bichi

Mai Martaba Sarki Bichi Alh Nasir Ado Bayero ya yi kira gwamnati tarraya da Gwamnatoci jihohi da su samawa manoma taki zamani mai rahusa domin samar da wadacece abinchi a kasar nan.

 

Sarki ya kiran ne a jawabin Barka da Sallah da ya yiwa al’ummar Masarautar bayan Kammala Sallah idi , Wanda Babba Limamin Masarautar Bichi Sheik Lawan Abubakar ya gabatar.

SSS sun kama wasu yan bindiga 2 a Kano

Alh Nasir Ado Bayero ya kuma yi kira ga jama’a da su bada hadin kai ga shiri Kidayar Jama’a da za’a gabatar a watan mayu mai zuwa, ya kura horin jama’a musulmi dasu sany tsoran Allah a dukkan lamaransu tare kira ga masu hali da su rika taimakawa marayu da Marasa karfi.

Alh Nasir Ado Bayero yayi adduar samun zaman Lafiya a Masarautasa Bichi dama Kasar baki daya.

Tun da Farko a hudubarsa ta Karamar Sallah Babba Limamin Masarautar ta Bichi Sheik Lawan Abubakar ya fadi muhimmanci zumunci da kuma falalar Azumi Shittar Shalwal tare da adduar samun cikarken zaman lafiya da Nasara ga sabbin Shuwagabani da aka zaba a Zabe daya gabata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta sake maka Ganduje da ya’yansa a gaban Kotu

Gwamnatin jihar Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Dr....

Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta koka da kalaman mataimakin gwamnan Kano

Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NANNM) reshen...

Kotu a Kano ta hukunta masu shago saboda zubar da shara a kan titi

Kotun tafi da gidanka da ke Kano ta yanke...

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...