A cigaba da karɓar sakamakon Zaɓe gwamna da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC reshen jihar kano take gudanarwa, an kara kawo kananan hukumomi guda 5 Kari kan 30 da aka kawo Cikin kananan hukumomi 44 da ake da su a kano
31. Madobi
APC 17 102
NNPP 25,151
32. Garun Malam
APC 14,958
NNPP 15,400
33. Kura
APC 18,924
NNPP 20,989
34. Dawakin Tofa
APC 25,226
NNPP 24,124
35. Kumbotso
APC 22,681
NNPP 37,668