Ga karin sakamakon Zaɓen Shugaban Kasa na Kananan Hukumomi 10 daga jihar kano.
28. Tsayawa
APC 14,052
NNPP 14, 468
PDP 1,721
29. Ungoggo
APC 8,011
NNPP 34,916
PDP 4, 659
30. Bichi
APC 31,673
NNPP 20,862
PDP 1371
31. Kiru
APC 19,155
NNPP 27,199
PDP 2, 467
32. Garko
APC 8,485
NNPP 15,889
PDP 2067
33. Shanono
APC 11,557
NNPP 9,672
PDP 1, 703
34. Gwarzo
APC 20,627
NNPP 19,950
PDP 2,125
35. Kabo
APC 18,767
NNPP 15,923
PDP 2,463
36. Tudun Wada
APC 18, 017
NNPP 23,041
PDP 1,965
37. Kumbotso
APC 6,721
NNPP 44,474
PDP 5,996
Babban jami’in dake karbar sakamakon Zaɓen Shugaban kasa a Kano Farfesa Lawan Sulaiman Bilbis ya dage zaman cigaba da karɓar sakamakon har sai gobe Litinin da misalin karfe 10 na safe.