Yakin neman zabe: APC ta soke zuwan Tinubu Kano

Date:

Daga Halima Musa Sabaru

 

Jam’iyyar APC ta soke taron yakin neman zaben shugaban kasa da ta shirya yi a jihar Kano.

 

Sakataren kwamitin yakin neman zaben, James Faleke a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a jiya Alhamis, ya ce an soke taron da aka shirya yi a ranar 16 ga watan Fabrairu a Kano.

 

Faleke bai bayar da wani dalili na soke taron ba.

 

Sai dai kuma Daily Nigerian ta rawaito cewa matakin soke taron ba zai rasa nasaba da yanayin karancin takardun Naira da kuma man fetur da su ka jefa ƴan ƙasa cikin halin ƙaƙanikayi ba.

 

Talla
Talla daukar nauyi Suraj Umar Wudil

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnatin Kano ta sake maka Ganduje da ya’yansa a gaban Kotu

Gwamnatin jihar Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Dr....

Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta koka da kalaman mataimakin gwamnan Kano

Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NANNM) reshen...

Kotu a Kano ta hukunta masu shago saboda zubar da shara a kan titi

Kotun tafi da gidanka da ke Kano ta yanke...

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama mata da maza da ke aikata badala

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mata hudu...