Daga Buhari Ali Abdullahi
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar takaita hanyoyin bin masu babura mai kafa 3 na Adaidaita sahu har zuwa nan gaba.
Shugaban Hukumar karota Baffa Babba Dan agundi ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a ofisoshin sa.

“Mun janye dokar ne saboda biyayyar da yan adaidaita sukai ga dokar da Kuma yadda al’umma suka koka “.
Karin bayani na nan tafe