Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano ta janye dokar hana bin wasu tituna ga yan adaidaita sahu

Date:

Daga Buhari Ali Abdullahi

 

Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar takaita hanyoyin bin masu babura mai kafa 3 na Adaidaita sahu har zuwa nan gaba.

 

Shugaban Hukumar karota Baffa Babba Dan agundi ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a ofisoshin sa.

Talla

“Mun janye dokar ne saboda biyayyar da yan adaidaita sukai ga dokar da Kuma yadda al’umma suka koka “.

 

Karin bayani na nan tafe

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related