Daga Zara Jamil Isa
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zabi gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa a matsayin abokin takararsa.
Atiku ya bayyana hakan ne a sakatariyar PDP da ke Abuja, yayin da kwamitin tantance mataimakin shugaban kasa a PDP ke gudanar da aikinsa, ranar Alhamis.
Karin bayani na nan tafe…