Matsalar tsaro:Gwamnonin Arewa guda 5 zasu siyo na’urorin harba makamai

Date:

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya koka cewa matsalar hare-haren ‘yan fashin daji na dada kamari a shiyyar Arewa kuma kasar ba ta da isassun jami’an tsaron ke iya magance ta.

Kan haka ne ya ce shi da wasu gwamnonin jihohi biyar na yankin suka yanke shawarar shigowa da na’urorin harba makamai da ake iya sarrafawa daga nesa daga kasar Turkiyya domin taimakawa sojojin saman a kasar wajen murkushe su.

Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana haka ne a dazu yayin wani taron manema labarai a fadar Shugaban kasar da ke Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...