DPO ya lashe musabaƙar Alƙur’ani ta ‘yan sandan Kano

Date:

 

An kammala gasar karatun Alkur’ani mai girma da Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta shirya tsakanin jami’anta.

Shugaban Ofishin ‘Yan Sanda na Takai, DPO Mahi Ahmad Ali, shi ne ya zo na ɗaya a ajin izu 60, inda ya samu kyautar sabon firji da sauran kyautuka.

BBC Hausa ta rawaito Musabaƙar wadda aka fara ranar Laraba, ta ƙunshi dakaru kuma mahaddata da suka fafata a matakin izu 60 da 40 da 5 da 2.

 

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kotu ta yanke hukunci kan ko ICPC tana da ikon gudanar da binciken kudin tallafin karatu na Kano

Babbar Kotun tarayya dake Babban Birnin Tarayya (FCT), karkashin...

Dalilan Hukumar tace fina-finai ta Kano na haramta muƙabalar tsakanin masu waƙoƙin yabon Ma’aiki S A W

Hukumar Tace Fina-finan Jihar Kano ta sanar da haramta...

‎Kawu Sumaila ya binciko kudaden da gwamnatin tarayya ta turawa kananan hukumomin Kano

‎ ‎Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Suleiman Abdulrahman Kawu...