Hukumar Nafdac ta kama Masu sayar da Sinadarin da ake hada Bom a Kano

Date:

Daga Saminu Ibrahim Magashi
Hukumar kula da ingancin abinchi da magunguna ta Kasar reshen Jihar Kano wato (Nafdac) ta Sami nasarar damke wasu gurbatattun mutane wadanda ake zargi da aikata wasu lefuka ciki harda siyar da sinadaran hada bomb a Kano .
Shugaban Hukumar a nan Kano Pharm. Shaba Muhammad ne ya baiyana hakan yayin suke holan Waɗanda ake zargin a helkwatar Hukumar dake titin tashar jirgin saman alAminu kano.
Da Wakilin Kadai yake zantawa da guda daga cikin wadanda ake zargin Mai suna goodness ya bayyana cewa shi bai san ana hada bom da sinadari ba, yace Kawai shi yana siyar da shi ne a Matsayin sana’a ba tare da yasan irin amfanin da akeyi da Sinadarin ba.
Da yake karin haske Kan lamarin pharm. Shaba Muhammad yace zasu zurfafa bincike daga bisani suga irin matakin da ya kamata su dauka akan wadannan mutane domin dai dakile afkuwar haka a nan gaba.

10 COMMENTS

  1. קמגרה מציעה אלטרנטיבה זמינה ומעולה לכל התרופות מעודדות הזקפה מהדור הקודם (וייגרה, סייליס, לויתרה) שעדיין זמינות בשוק התרופות לעידוד זקפה נכון לבנתיים. ריהוט גן

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Gwamnan Kano ya gabatar da kasafin kudin 2026 da ya kai N1.368 tiriliyan

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya gabatar...

Nazarin Yadda Shaharar Sanata Barau Ta Karade Nigeria – Abba Anwar

Daga Abba Anwar Wani babban abin lura game da rayuwar...

Kungiyar Ɗaliban Mariri ta gudanar da aikin duba marasa Lafiya kyauta a yankin

Daga Abdallahi Shu'aibu Hayewa   Kungiyar Dalibai ta Makarantar Mariri wato...

Gwamnan Taraba ya bayyana dalilinsa na shirin komawa APC

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya ce zai shiga...