Shekaru Shida kenan Ganduje yaki biyana hakkokina – Kwankwaso

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi korafi game da gwamnatin jihar Kano inda ya ce shekara shida kenan ba a biya shi haƙƙoƙinsa na fansho ba.

Kwankwason ya bayyana haka ne a wata doguwar hira da ya yi da BBC inda ya taɓo abubuwa da dama musamman waɗanda suka shafi siyasar Najeriya.

Baya ga batun fansho, tsohon gwamnan ya ce shi ne kadai wanda ya yi gwamna a jihar da gwamnati ba ta siya mashi gida ko ofis ba.

Sai dai Sanata Kwankwaso ya ce da alama saboda yana bangaren masu adawa ne shi yasa ake masa haka.

“Idan da tare nake da su, da hakkina dole za a biya ni, albashina da za ku bani ko fansho duk wata wanda kowa ake ba shi, ni ba a bani, na kuma yarda saboda ina bangaren adawa a je a ci daɗi lafiya,” in ji Sanata Kwankwaso.

Tsohon gwamnan ya bayyana cewa a farkon shekarar 2021, an shaida masa cewa an kai sunayen mutum tara gaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ciki har da sunansa inda ya zargi cewa an yi haka ne domin a zubar musu da mutunci.

Amma kuma ya bayyana cewa ko yanzu EFCC din ta aika masa da goron gayyata zai karba, inda ya ce “Ko yanzu na gode wa Allah, shekarata 30 cikin wannan harka babu wani wanda ya taɓa zuwa ya ce naira biyar ɗinsa ta ɓata, idan ma ka zo ka ce mani naira biyar ɗinka ta ɓata, nima zan so na ga wanda ya ɗaukar maka naira biyar”.

Duk a cikin hirar da ya yi da BBC, Sanata Kwankwaso ya kuma nuna rashin jin dadinsa kan yadda al’amuran tsaro ke tafiya a Najeriya.

Ya ce yana mamaki kan irin abubuwan da gwamnati ke fara game da tsaro da kuma irin sakamakon da ake samu.

“Wasu jihohi ma musamman a Katsina, wadanda suke kan iyaka kamar irin su Jibiya sai ka ji mutane ana hira da su a manya-manyan gidajen rediyo na duniya har ma suna cewa su yanzu suna kira ga sojojin Nijar su taimaka musu.”

Sanata Kwankwason ya kuma ce ya yi minista na tsaro a Najeriya kuma ya san yadda abubuwa suke shi yasa yake mamaki kan irin abubuwan da ke

439 COMMENTS

  1. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 films Дата начала проката в США: 22.12.2021. Оригинальное название: The Untitled Matrix Film.

  2. Премьера «Матрицы-4», которая, по слухам, называется «Воскрешение», выйдет на большие экраны 16 декабря 2021 года Матрица 4 2021 Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  3. Главные герои картины «Матрица 4» проснулись и начали бороться, после чего появилось сопротивление Матрица 4 2021 Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  4. Фильм будет называться The Matrix: Resurrections («Матрица: Воскрешения»), и сюжетно он близок к первой картине Матрица 4 фильм Вся информация о фильме: дата выхода, трейлеры, фото, актеры.

  5. Шансы Усика оценивают коэффициентом 2.72 (35%). На ничейный исход боя принимают ставки за 20.00 (5%). По данным oddschecker.com, ближе к началу поединка вероятность немного изменилась: победу Джошуа Джошуа Усик дивитися онлайн Антъни Джошуа взима €17,5 млн. за бой с Усик. /КРОСС/ Антъни Джошуа ще заработи 17,5 млн. евро за боя с Александър Усик в събота на стадион „Тотнъм” в Лондон, разкриха британският таблоид „Мирър

  6. Бій Усик — Джошуа. Український боксер Олександр Усик вийде на ринг проти британського чемпіона Ентоні Джошуа, офіційно бій за володіння титулом WBO вже призначили на 25 вересня. Згаданий бій Энтони Джошуа Александр Усик Рен ТВ Джошуа: Усик вміє боксувати, він серйозний претендент – Бокс

  7. Джошуа побічних навичок не демонстрував, перетворивши свій вихід в відверту фотосесію. Нагадаємо, бій Усик – Джошуа відбудеться в ніч на 26 вересня в Лондоні на стадіоні “Тоттенгем Хотспур”. Александр Усик Энтони Джошуа смотреть онлайн Бокс: бій між Усиком та Джошуа офіційно санкціоновано WBO. Субота, 22 травня 2021, 23:48. 73084. Всесвітня боксерська організація (WBO) у п’ятницю офіційно санкціонувала бій між українцем Олександром

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Da dumi-dumi Dangote ya sake rage farashin man fetur a Nigeria

Daga Rahama Umar Kwaru   Matatar mai ta Dangote ta bayyana...

Akwai bukatar kebe rana ta musamman a matsayin ranar tsofaffin dalibai a Kano – Kwamared Waiya

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Kwamared Ibrahim...

Dubun wani magidanci da ke da’awar bin mamata bashi a Kano ta cika

Daga Aminu Gama   Kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a...

Abubuwan da aka tattauna tsakanin Peter Obi da Gwamnan Bauchi Bala Muhammad

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya ce a...