Ni baki bazai kamani ba, nasha tabara na sha yasin – Jaruma Ummi Rahab

Date:

Daga Abubakar Sa’eed Sulaiman

Matashiyar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Rahab da labarin rabuwarta da me gidanta, Adam A. Zango ke yawo a shafukan sada zumunta ta bayyana cewa baki bai kamata.

Kadaura24 ta rawaito ummi Rahab bayyana hakane a wani bidiyo da Ali Art Work ya wallafa a shafinsa inda yake cewa gaskiya zata yi halinta.

Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya kara da cewa gaskiya zata yi halinta akan wannan lamari kuma masu zarginsa da ba dai-dai ba, zasu gane gaskiya.

Sai dai yace duk wanda ya zargeshi akan aikata ba dai-dai ba a wannan lamari, ya yafe masa.

Kusan makonni 2 kenan ana sa’insa Tsakanina Masu goyon Bayan Adam zango da Kuma ummi Rahab tun bayan Wani bayani da zango yayi akan alakarsu da Ummi Rahab

261 COMMENTS

  1. Усик зможе перемогти Джошуа за однієї умови, — експерт з боксу. За інформацією джерела, Джошуа за бій з небитих українцем отримає гонорар у розмірі 15 млн фунтів стерлінгів. Дана сума на 50% Усик Джошуа смотреть онлайн Sky Sports Усик – Джошуа, сообщает Расписание главных боев недели

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

‎Kawu Sumaila ya binciko kudaden da gwamnatin tarayya ta turawa kananan hukumomin Kano

‎ ‎Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Suleiman Abdulrahman Kawu...

Kamata ya yi wajen Mauludi ya Zama waje Mai nutsuwa saboda ana ambaton Allah da Manzonsa – Mal Ibrahim Khalil

Shugaban Majalisar shuhurar Malamai ta jihar Kano Sheikh Malam...

Ra’ayi:‎Tsarin Kwankwasiyya ya dora Kano a gwadaben cigaba a mulkin Gwamna Abba Kabir -Adamu Shehu Bello

‎ ‎Ra’ayi ‎ ‎Daga Adamu Shehu Bello (Bayero Chedi), Jigo a Kwankwasiyya...