Yanzu-Yanzu: Majalisar Kano ta Gayyaci Muhuyi Magaji don ya kare kansa

Date:

Daga Aliyu Sadeeq Darma

Majalisar dokokin jihar Kano ta gayyaci Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa, Muhuyi Magaji Rimingado da ya bayyana a gaban kwamitinta da ke binciken karar da aka shigar a kansa.


 Majalisar ta dakatar da shugaban ne na tsawon wata guda domin Samun damar gudanar da bincike.


 Takardar gayyatar wanda Mataimakin Darakta, Sakataren Kwamitin Kula da Harkokin Shari’a, Abdullahi A. Bature ya sanya wa hannu a ranar Litinin din nan, ’yan majalisar sun umarci Muhuyi Rimingado da ya gabatar da kansa a zauren taro na Majalisar a ranar Laraba da karfe 12:00 na rana.


 Majalisar ta kuma umarci Rimingado ya gabatar da bayanan asusun ajiyarsa tun daga shekarar 2015 zuwa Yanzu Kuma ya gabatar da bayanin kafin ranar da aka gayyace shi.


 Takardun da aka bukata sun hadar da, bayanan Bankinsa da bayanan Kudin aka kashe a Hukumar da kuma asusun da ake turawa Hukumar kudi tun daga 2015 zuwa yau, sai duk fayal din kudaden da aka shigar Hukumar, Cikakkun bayanan Abubuwan da aka maido Hukumar daga 2015 zuwa yau;  Cikakkun bayanai na duk Waɗanda aka Mayar musu da kayansu, da Bayanin gudummawa ko taimako ko tallafin da hukumar ta samu daga kamfanoni, daidaikun mutane, Ma’aikatun Gwamnati, da kuma Hukumomi Gwamnati daga shekarar 2015 zuwa yau da dai Sauransu.


Idan za’a iya tunawa Kadaura24 ta rawaito cewa Ganduje ya maye gurbin Muhuyi Magajin.

256 COMMENTS

  1. Шанси Джошуа на перемогу вищі з однієї причини. Яким би прекрасним боксером не був би Усик, в супертяжах він поки не показав нічого такого, за рахунок чого можна перемогти Джошуа. Александр Усик Энтони Джошуа смотреть онлайн КИЇВ. 24 вересня. УНН. Український хевівейтер, претендент на чемпіонські пояси Олександр Усик (18-0, 13 KO) та володар титулів WBA, IBF, WBO і IBO в суперважкій вазі Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО) провели битву поглядів напередодні двобою

  2. Усик і Джошуа битимуться 25 вересня в Лондоні (колаж РБК-Україна) Автор: Дмитрий Войналович. У суботу, 25 вересня, відбудеться бій між Олександром Усиком та Ентоні Джошуа. Спортсмени Джошуа Усик дивитися онлайн 07:40. Болельщики считают, что Усик побьёт Джошуа. Комментирует Эдди Хирн. 25.08.21. 19:10. Энтони Джошуа сравнил себя с Месси и рассказал о подготовке к Усику. 24.08.21. 13:05. Энтони Джошуа назвал ключ к

  3. Шансы Усика оценивают коэффициентом 2.72 (35%). На ничейный исход боя принимают ставки за 20.00 (5%). По данным oddschecker.com, ближе к началу поединка вероятность немного изменилась: победу Джошуа AnthonyJoshua Бій Усик – Джошуа: чемпіон-суперник оцінив стиль Усика

  4. Усик-Джошуа: Результат взвешивания и битва взглядов (видео Смотреть онлайн прямую трансляцию боя Энтони Джошуа – Александр Усик 25.09.2021 Бокс Видео бокса Усик оказался легче Джошуа на 8 кг – Читайте подробнее на сайте РТ на Все подробности на сайте imag.one

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kungiyar Lauyoyi yan asalin jihar Kano sun mika korafi ga kasashen Amuruka Ingila da UN kan zargin kisan a Tudun Wada

Kungiyar Lauyoyin Yan Asalin Jihar Kano (National Forum of...

Da dumi-dumi: ASUU ta sanar da ranar da zata fara yajin aiki

Shugabancin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta umurci...

Kananan Hukumomin Tarauni Rogo da Doguwa sun zamo koma baya wajen yin rijistar Masu zabe a Kano

Rahotanni sun nuna cewa ya zuwa yanzu kananan hukumomin...

Taron Zuba Jari na Bauchi: Sabuwar Damar Bunƙasar Tattalin Arziki – Daga Lawal Muazu Bauchi

  Ga dukkan alamu, Jihar Bauchi na fitowa a hankali...