Tambuwal ya Amince ya Baiwa Majalisa da Sashin Shari’a yancinsu

Date:

Gwamna jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya saka hannu ga Dokar Baiwa Majalisar Dokoki ta jihar Sokoto da Sashen Sharia Yan’cin Cin Gashin Kansu.

An gudanar da taron rattaba Hannun ne a Dakin taro na Gwamnatin Jihar Sokoto.

Maigirma Mataimakin Gwamnan jihar Sokoto Hon. Manir Dan’iya da Kakakjn Majalisar Dokoki ta jiha Hon. Aminu Muhd Achida da Membobin Majalisar Zartawa ta Jiha hadi da Yan Majalisar Dokoki ta jiha sun hakarcin Bikin sanya hannun.

Cikakken bayani na nan tafe…

82 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Yanzu-yanzu: An zabi sabon shugaban jami’ar Bayero BUK

Daga Rahama Umar kwaru   Farfesa Haruna Musa ya zama sabon...

An sake sauya lokacin jana’izzar Aminu Ɗantata – Gwamnatin Nigeria

Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce Hukumomi a Kasar Saudiyyar...

Fadan daba: ku fito ku Kare Kan ku da iyayenku – Gwamnatin Kano ga matasa

Ku tashi ku Kare kanku da iyayen Gwamnatin jihar kano...