Ganduje ya nada Mai kano Zara Matsayin SA Radio

Date:

Daga Kamal Yusuf

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Dan gwagwarmayar a Kafafen yada labaran wato Abdullahi Mai kano Zara a Matsayin Mai taimakawa Gwamna na Musamman a Ma’aikatar yada labarai.

Da yake Mika Masa takardar Shaidar Kama Aiki Sakataren Gwamnatin jihar Kano Alhaji Usman Alhaji ya bukaci Sabon SSA din Daya dage wajen sauke nauyin da aka dora masa.

Da yake Zantawa da wakilin Kadaura24 MaiKano Zara ya bada tabbacin Zai yi duk Mai yiwuwa wajen sauke nauyin da gwamnan ya dora masa.

Mai Kano Zara ya bukaci ‘yan uwa, masoya da al’ummar jihar Kano dasu taya shi addu’a shi da Gwamna Ganduje don Allah ya basu damar sauke Nauyin da Allah ya dora masa.

373 COMMENTS

  1. Джошуа-Усик: объявлен состав пар андеркарда. Поделиться: Лоуренс Околи. 26 Августа 2021, 10:38. Организаторы вечера бокса 25 сентября в Лондоне (Англия), главным событием которого станет бой между Александр Усик Энтони Джошуа Джошуа: Усик так же хорош, как и

  2. Усик Джошуа — дивитися онлайн бокс — пряма трансляція бою Усик Джошуа смотреть онлайн Джошуа и Усик провели открытую тренировку. Уже в эту субботу на стадионе «Тоттенхэм» в Лондоне нас ждет грандиозный бой чемпиона IBF, WBA и WBO в супертяжелом весе Энтони Джошуа (24-1, 22 KO) против

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Bayan shekaru 20, Kotun Ƙoli ta sanya ranar yanke hukunci kan rikicin masarautar Gwandu

Kotun Koli ta sanya ranar yanke hukunci kan daukaka...

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

  Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta...

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...