Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi zuwa Landan, kasar Burtaniya a ranar Juma’a, 25 ga watan Yuni, 2021, domin a duba lafiyar sa.
Wannan na kunshe ne Cikin Wata sanarwa da fadar Shugaban Kasa ta fita Kuma aka aikowa Kadaura24.
Sanarwar tace Shugaba Buhari Zai dawo kasa Nigeria a mako na biyu na Yulin, 2021.