Bayan wanke Sha’aban, APC ta Dakatar da Shugaban Mazabar Sharada

Date:

Daga Abdulmajid Habib Isa Tukuntawa

Rikici ya dabaibaye jam’iyyar APC a Kano yayin da jam’iyyar ta kada kuri’ar amincewa ga Shugaban, Kwamitin Majalisar Wakilai kan Tsaro da Leken Asiri, Sha’aban Ibrahim Sharada jim kadan bayan dakatar da shi daga jam’iyyar.


 Jam’iyyar ta APC reshen mazabar Sharada a ranar Laraba, ta dakatar da Shugaban Kwamitin Majalisar kan Tsaro da Leken Asir, Sha’aban Ibrahim Sharada Daga shiga sha’anin Jam’iyyar har nan d Shekara Daya Mai zuwa.


 Ana Haka kwatsam muka Sami labarin, APC ta dakatar da Shugaban Mazabar Sharada, Alhaji Abdullahi Umar Saboda dakatar da Sha’aban Ibrahim Sharada, tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba tare da tuntubar Sauran Shugabannin Zartarwar jam’iyyar ba.


 Kadaura24 ta rawaito a ranar Laraba cewa APC a wata takardar dakatarwa wacce ta samu sa hannun Shugaban Jam’iyyar na Mazabar Sharada, dake Karamar Hukumar Birni a Kano, Alhaji Abdullahi Umar da Auwalu Saidu Muhammad sun zargi dan majalisar da yiwa jam’iyyar zagin Kasa da kuma Rashin girmamakisan Gwamnan Kano.  Abdullahi Umar Ganduje da shugabancin jam’iyyar.


 Duk da haka, wani bayanin da aka fitar ba da jimawa ba kuma ya sanya hanu tare da sanya hannun Mutane 19 Cikin Shugabanin mazabar Sharada, mai taken ‘’ Bayanin dakatarwa da kuma kuri’ar amincewa ga Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada.


 Sanarwar ta bayyana dakatarwar da ake zargin dan majalisar a matsayin mara tushe tare da son kai na Iyayen Gidan na siyasar wadanda suka sanya hannu kan wasikar kasancewar ba a aiwatar da ita ba tare da bin ka’idojin da suka dace ba.


 A cewar sanarwar, ba a yi wa dan majalisar adalci ba domin ba a gayyace shi ya kare kansa ba.

228 COMMENTS

  1. Українець Олександр Усик (18-0, 13 КО) не має жодного шансу на те, щоб перемогти Ентоні Джошуа (24-1, 22 КО). Незважаючи на всі свої навички, наш співвітчизник не володіє такою потужністю, як його суперник. Александр Усик Энтони Джошуа DAZN Также в Лондоне состоялась традиционная битва взглядов. Накануне боя Джошуа – Усик в Лондоне состоялась церемония взвешивания спортсменов. Украинец показал 100 кг, а британский чемпион – 109 Все подробности на сайте

  2. Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик JoshuaUsyk Усик разом з сестрами-близнючками презентували кліп на пісню Light up. У коментарях запропонували боксеру виходити під цю композицію на бій проти британського важковаговика Ентоні Джошуа.

  3. Также в Лондоне состоялась традиционная битва взглядов. Накануне боя Джошуа – Усик в Лондоне состоялась церемония взвешивания спортсменов. Украинец показал 100 кг, а британский чемпион – 109 Все подробности на сайте Энтони Джошуа Александр Усик Усик зможе перемогти Джошуа за однієї умови, — експерт з боксу. За інформацією джерела, Джошуа за бій з небитих українцем отримає гонорар у розмірі 15 млн фунтів стерлінгів. Дана сума на 50%

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Kano Ta Zama Zakara A Jarrabawa NECO Ta Bana

Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta Najeriya (NECO),ta fitar...

Kungiyar Karamci United Family ta Karrama Shugaban gidan Radiyon Pyramid Saboda Taimakawa Al’umma

Shugaban gidan Radio tarayya Pyramid FM Dr. Garba Ubale...

Kotu ta yanke hukunci kan ko ICPC tana da ikon gudanar da binciken kudin tallafin karatu na Kano

Babbar Kotun tarayya dake Babban Birnin Tarayya (FCT), karkashin...

Dalilan Hukumar tace fina-finai ta Kano na haramta muƙabalar tsakanin masu waƙoƙin yabon Ma’aiki S A W

Hukumar Tace Fina-finan Jihar Kano ta sanar da haramta...