Gwamna Badaru ya rantsar da Mai bashi shawara Kan yada labarai

Date:

Daga Khalifa Abdullahi Maikano

Gwamnan jihar Jigawa Badaru Abubakar ya rantsar da sabon mai ba gwamna shawara na musamman kan harkokin yada labarai da hulda da jama’a, Alhaji Habibu Nuhu Kila a gidan gwamnati da ke Dutse.

Kwamishinan shari’a na jihar kuma babban lauyan gwamnati, Dr Musa Adamu Aliyu ya rantsar da sabon mai ba shi shawara na musamman.

Bikin rantsuwar ya samu halartar Mataimakin Gwamnan Jihar Malam Umar Namadi, Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Adamu Abdulkadir Fanini da mambobin majalisar zartarwa ta jihar.

72 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...