Covid19: Maniyata Dubu 60 ne a Duniya zasu yi aiki Hajjin bana

Date:

Daga Habiba Bukar Hotoro

Hukumomi a Kasar Saudiyya sun ce Mutane dubu 60 ne kadai zasu halarci aikin Hajin bana a dukkanin fadin duniya har da na Kasar Saudi Arabia .


ma’aikatar kula da lafiya ta Kasar Saudia ce ta bayyana hakan a shafinta na Twitter a shirye-shiryen gudanar da aiki Hajjin bana.


Hukumar tace an dauki wannna Matakin ne Saboda a takaita yawan maniyatan a kokarinsu na gujewa cinkoso da Kuma bin ka’idojin annubar Covid-19 .


A bana dai Hukumomin sun Sanya Matakai Masu tsauri don ganin ba’a Sami yaduwar Annobar cutar Corona ba a tsakanin Maniyata Aikin Hajjin bana.


Yin allurar rigakafin Corona zango na Daya Dana biyu wajibi ne akan duk Wanda zai je aikin Hajjin,Kuma dole sai an Sami tazarar makonnin 6 tsakanin ta Daya data biyu.

278 COMMENTS

  1. Warner Bros. представили первый трейлер нового фильма в серии «Матрица», который вызвал больше вопросов, чем ответов. Матрица 4 просмотр Дата выхода. Россия: 16 декабря 2021 года; США: 22 декабря 2021 года

  2. Александр Усик – Энтони Джошуа – бой за титулы WBA, WBO, IBF, IBO в супертяжелом весе. Лоуренс Околи – Дилан Прасович – бой за титул WBO в первом тяжелом весе. Максим Джошуа Усик смотреть онлайн Бой Джошуа и Усика состоится на стадионе “Тоттенхэма

  3. Усик — Джошуа. Букмекери зробили прогноз на бій. Редкач аргументував такий сміливий прогноз тим, що попередні олімпійські чемпіони, яких побив Джошуа, були на заході кар’єри, тоді як Усик Александр Усик Энтони Джошуа — Джошуа: Усик вміє боксувати, він серйозний претендент // 05/09, 14:46 — Усик “засвітив” своїх спаринг-партнерів (ФОТО) // 05/09, 00:30 — Чемпіон wbo: Усик не зможе домінувати у суперважкій вазі // 03/09, 13:16

  4. Porn, Free-born Porn Videos, Porno Coitus Tube & XXX Pornography. Ambulatory Porn Movies – Permitted Iphone Making liking, Android XXX. Subcontract outdoors away Porn Movies, Shacking up Flicks, XXX Porno Videos & Grown-up Porn
    free porn video

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Babbar Sallah: Gwamnatin Kano ta sanar da ranar rufe makarantu a jihar

Daga Rahama Umar Kwaru   Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da...

Ban San Taulaci ba Sai da na Zama Sarkin Kano – Sarki Sanusi II

Daga Isa Ahmad Getso Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi...

Iftila:I: Gwamnatin Kano ta Aiyana Ranar Litinin a Matsayin Ranar Hutu

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin...

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Kano ta zabi sabbin shugabanninta

Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta jihar Kano ta...