Yajin Aiki: El-Rufa’i yana neman Ayuba Wabba ruwa a jallo

Date:

Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufa’i ya ce yana neman Shuagban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, Ayuba Wabba da wasu mutane ruwa a jallo.

Gwamnan ya ce ana nemansu ne bisa laifin yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa da lalata kayan gwamnati ƙarƙashin dokar laifuka ta Miscellaneous Offences Act.

El-Rufa’i ya ce duk wanda ya san inda ya ke ɓuya ya sanar da Ma’aikatar Shari’a ta jihar inda za a ba shi kyauta mai tsoka

89 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rundunar yansanda ta kasa ta aiko sabon kwamishina Kano

    Hukuamr Ƴansanda ta Najeriya ta amince da naɗi CP...

Yadda akai na bukaci Tinubu ya sauya sunan FCE Kano zuwa sunan Maitama sule

Daga Rahama Umar Kwaru   Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nigeria Sanata...

Shugabannin hukumar zakka ta Kano sun ziyarci Sarki Sanusi II

Daga Sani Idris maiwaya   An bukaci Hukumar Zakka da Hubusi...

Nimet ta bayyana jihohin da za su fuskanci tsananin zafi

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin...