Labaran Siyasa

Yanzu-Yanzu: EFCC ta tsare Bukola Saraki

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati, EFCC , ta ce ta tsare tsohon shugaban majalisar dattawan kasar, Sanata...

Siyasar Zamfara: Matawalle ya Ziyarci Sanata Marafa har gida

Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya Mohammed Bello Matawalle ya ziyarci tsohon dan majalisar dattawa Sanata Kabiru Marafa don yin sulhu...

Zaben Shugabanin APC: Ba’a bi ka’ida a Kano ba – Ahmad Mansur

Daga Zakariyya Adam Jigirya Wani dan jam’iyyar APC daga mazabar Tarauni, karamar hukumar Tarauni ta jihar Kano, Ahmad Mansur Ali Tarauni, wanda ke neman kujerar...

Duk da Umarnin Kotu Yan Majalisar Zamfara na son tsige Mataimakin Gwamnan

Wasu 'yan majalisar dokokin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya sun sha alwashin tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu Gusau bisa zargin...

A baiwa kowa dama yayi takarar Gwamnan Kano shi ne adalci – Shekarau

Tsohon gwamnan Kano, kuma Sanata mai wakiltar Kano Ta Tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana damuwa a kan yadda wasu 'yan siyasa a jihar...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img