Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kano Municipal, Injiniya Sagir Ibrahim Koki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar NNPP.
A cikin wata wasikar da ya aikawa...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta shekaru 70.
Hakan na kunshe ne...