General News

Gwamnan Kano ya raba tallafin kayan sana’o’i ga matasa 1130

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin kayan sana'a ga matasa 1130 da aka yaye a makarantun koyar da sana'o'i shida da...

‎2027: Tsohon SSG Na Kaduna Ya Shawarci Sha’ban Ya Bar APC Ya Shiga ADC Don Yin Takarar Gwamna

Daga Rahama Umar Kwaru ‎ ‎ ‎Wani bidiyo da ya fara yawo a shafukan sada zumunta ya nuna tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna a zamanin tsohon gwamna...

Allah ya yi wa Kanal Daudu Sulaimanu Rasuwa

Daga Jafar Adam   Allah ya yiwa Kanal Daudu Sulaiman Rasuwar a Wannan Rana ta Asabar Guda cikin yayan Marigayin Umar Daudu Sulaiman ne ya tabbatarwa da...

Belin Dilan Kwaya: Gwamnan Kano ya kori wasu Hadimansa

Daga Aliyu Danbala Gwarzo   Gwamnatin jihar Kano karkashin Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta amince da korar wasu manyan Hadiman gwamnan  guda biyu nan take, bayan...

A karon farko gwamnatin Abba gida-gida ta yi koyi da ta Ganduje

    A jiya Juma'a ne gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da shirin Lungu Ƙal-ƙal da nufin tsaftace wa da inganta muhalli a unguwannin birnin jihar. DAILY...

Popular

Subscribe

spot_imgspot_img