Husaini Ambo Indabawa ya zama Mai magana da yawun Sanata Kabiru Gaya

Date:

Daga Aisha Aliyu Umar

Sanatan Kano ta kudu Kabiru Ibrahim Gaya ya bayyana Husaini Ambo Indabawa a matsayin Mai magana da yawun sa.
Sanata Kabiru Gaya ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya Sanya hannu da kansa Kuma aka aikowa kadaura24.
” Na nada Husaini Ambo Indabawa a matsayin mai magana da yawun na akan duk wasu al’amurana da suka harkokin wakilcin da nake yiwa mutanena na Kano ta kudu da Kuma harkokin Siyasa “. A cewar sanarwar
 
Sanarwar tace Husaini Ambo ban bashi mukamin ne saboda kwarewar da yake da ita a fannin yada labarai, don haka ana sa ran zai yi duk mai yiwuwa wajen kare mutunci da takarar Sanatan a kafafen yada labarai.
Husaini Ambo Indabawa wanda ake yiwa lakabi da Italy dan jarida ne da ya dade yana aiki da gidan Radio Rahama dake Kano Kuma shi ne wakilin gidan Rediyon a  gidan gwamnatin jihar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Subscribe

Mafi Shahara

Karin Wasu Labaran
Related

Rasuwar Aminu Dantata: Duniyar Kasuwanci ta yi Babban Rashi – Shugaban Kamfanonin Gerawa

Shugaban rukunonin Gerawa group of Companies Dr. Ibrahim Muhammad...

Da dumi-dumi: Wasu kungiyoyin APC a Kano sun fara kiraye-kirayen Abdullahi Abbas ya sauka daga shugaban jam’iyyar

Daga Hafsat Abdullahi Muhammad Kungiyoyin jam'iyyar APC da suka hadar...

Bayan Amincewar Kasar Saudia , an Sanya Ranar Binne Aminu Dantata a Madina

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid...

Rashin Alhaji Aminu Dantata Babban Rashi ne ga harkokin kasuwanci a Duniya – Salbas

Daga Khadija Abdullahi Aliyu Babban kamfani a masana'antar mai a...